速報APP / 音樂與音效 / Arbauna Hadith Sheikh Jafar

Arbauna Hadith Sheikh Jafar

價格:免費

檔案大小:108.7 MB

版本需求:需要 iOS 8.0 或以上版本。與 iPhone、iPad 及 iPod touch 相容。

支援語言:英語

Arbauna Hadith Sheikh Jafar(圖1)-速報App

Download and listen Full Arbaun Hadith An Nawawi (Hadith 1 - Hadith 49) by Sheikh Jaafar Mahmud Adam. ARBAUNA HADITH by Sheik Jaafar Mahmud Adam.

Forty Hadith An-Nawawi in Hausa Language. Forty prophetic traditions compiled by Yahya ibn Sharaf An-Nawawi, translated, annotated, and referenced by Jaafar Mahmoud Adam Kano Nigeria.

Application features:

- Listen complete 40-Hadith from hadith 1 to Hadith 49 free and offline. No need of internet connection.

- You can listen to the arbauna Hadith sheik jafar in background.

Arbauna Hadith Sheikh Jafar(圖2)-速報App

- No-ADS in this application. App is 100% FREE

Assalamu alaikum wa rahmatullah,

Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken karatun Littafin Arbauna Hadisi na sheik Jaafar Mahmud Adam. Manhajja na aiki ba tare da an kunna data ba. Kuma babu talla acikin wannan manhajja.

Ana kiranshi da suna Al-Arba'unan nawawiyya saboda jinginashi ga malami Al-imamu yahaya bn shafi'i annawawi shine marubucin littafin haka nan ana iya kiranshi da suna har guda uku: Annawawi, Annawawiy, Annawa'i jinginawa ce zuwa ga mahaifarsa.

A ciki zaku samu cikakken karatun littafin tun daga hadisi na daya har zuwa na arbain da tara.

Arbauna Hadith Sheikh Jafar(圖3)-速報App

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ameen.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

支援平台:iPhone